Najeriya a Yau
Najeriya a Yau
Jul 15, 2022
Yadda Muka Rayu Kwana 100 A Hannun 'Yan Bindiga
Play • 15 min

Idan ba a manta ba, ranar Asabar din da ta gabata ne aka saki fasinjojin da aka kwashe a jirgin kasan Abuja-Kaduna.

Mutane na ta cece-kuce a kan ko an biya kudi aka sake su, ko ba a biya ba.
Abokan aikinmu a aikin jarida, sun tattauna da daya daga cikin fasinjojin.

Inda za a ji zahirin abin da faru a cikin shirin Najeriya a yau.

Search
Clear search
Close search
Google apps
Main menu